Cibiyar yin nazari a kan harkokin mata tayi barazanar kiran Zanga-zanga bisa Jan kafa da tace rundunar yan sanda ta kasa reshen jihar Lagos ke yi wajen gano jaririya yar awa shida da akayi garkuwa da ita
,Dr Abiola Akiyode-Afolabi, itace ya bayyana hakan a madadin uwar yar da aka yi garkuwar da ita
Cibiyar tace tana bukatar babban sifetan yan Sanda na kasa ya mika lamarin ga hukumar yaki da safarar mutane ta kasa domin zurfafa bincike