Uwargidan shugaban ƙasa Bola Tinubu, Oluremi Tinubu da uwargidan mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima, Nana Kashim, sun ziyarci shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a gidansa dake Daura a jihar Katsina.
Oluremi da Nana sun ziyarci tsohon shugaban ƙasar ne a ranar Alhamis, 3 ga watan Agustan 2023, cewar rahoton NTA News.
Har ya zuwa lokacin kammala haɗa wannan rahoton dai ba a san maƙasudin ziyarar da suka yi