Tinibu yana ganawa da wakilan shugaban kasar China

Shugaban Kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinibu a yanzu haka yana gudanar da taron kulla kwakkwarar dangantaka da Wakilin shugaban kasar China Xi Jinping.

Xi wanda Peng Qing hua, ya wakilta ya Sami shiga fadar shugaban kasar Najeriya da misalin karfe 3 : 30

Taron na zuwa ne sa’o’i 72 bayan da kasar Amurka da Burtaniya da Saudi Arabia suka nemi goyon bayan Tinibu

Ana sa ran za’a tattauna batutuwa masu yawa ciki harda hadin guiwa tsakanin al’ummar kasashen biyu

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments