Zababben shugaban kasa Bola Ahmed Tinibu ya mika sakon ta’aziya na mutuwar matar Sanata Orji Ozor Kalu, Ifeoma Ada Kalu.
Zababben Shugaban yayi addu’ar ne a shafinsa na Twitter a safiyar yau Talata
Kuma ya yaba da yadda mamaciyar ta kwashe tsawon rayuwar ta waje bauta da mutuntaka.