Sujjadar nan da shararin danwasan kwallo kafa da yake taka leda a Kungiyar Al-nassr dake Kasar Sau’diya Cristian Ronaldo ya yi ta jawon ce-ce-ko-ce a duniya
Lamarin ya faro a jiya talata a dai-dai lokacin da Kungiyarsu da Al-nassr take buga wasa da takwararta Kungiyar Al-shaba a kasar ta Sau’diya inda kungiyar Al-nassr ta duke Al-shaba da ci uku da biyu, wanda shi ne yasa mu nassar zura kwallo ta uku a raga, gani wannan nasar ne yasa shi yi sujjadar
Cristiano Ronaldo shi ne kaftindin kasar Portugal dake na hiyar turai, mi shakarau 38 da haihuwa a duniya, wanda tun a shakara ta 2022 ne yabar tsohon kullofinsa Manchester United dake a kasar England ya kuma kullofin Al-nassr.