• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home HAUSA NEWS

Soji sun kama mayakan Boko Haram 960 bayan kashe wani adadi mai yawa

Aksam Media by Aksam Media
March 15, 2023
in HAUSA NEWS
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

Mahukunta a Jamhuriyyar Nijar sun sanar da kashe ‘yan ta’addan Boko Haram 30 tare da kame wasu kimanin 960 da galibi mata da kananan yara  ne wadanda ake zargin sun shiga kasar daga Najeriya.

Gidan talibijin na gwamnatin Nijar Tele Sahel ya ruwaito ma’aikatar tsaron kasar na cewa kisan ‘yan ta’addan 30 lokacin da dakarun Soji suka ga kwararowar adadi mai yawa na mayaka daga Najeriya ta hanyar amfani da iyakar kogin Kamadougou Yoge da ya raba kasashen biyu.

RelatedPosts

Masarautar Kano ta daga darajar wasu Hakimai tare da nada wasu sababbi

March 31, 2023
INEC ta mika shahadar lashe zabe ga zababben gwamnan jihar Kaduna

Russia ta kama wani Dan Amurka mai leken asiri

March 30, 2023

Rahotannin sun ce mayakan ‘yan ta’addan da iyalansu mambobi ne na kungiyar Boko Haram wadanda ke gujewa hare-haren mayakan kungiyar ISWAP mai biyayya ga IS wadda ke kokarin karbe ragamar ta’addanci a kasar mafi yawan jama’a a nahiyar Afrika.

A shekarar 2016 ne, Boko Haram ta rabu gida biyu inda Abubakar shekau ya ci gaba da jagorantar tsagi guda a bangare guda Abu Mus’ab albarnawi ya jagoranci tsagin da ya koma biyayya ga IS, kuma tun daga wancan lokacin ne suka fara yakar juna.

Bayanan da ma’aikatar tsaron Nijar ta fitar t ace dakarun Sojin kasar sun dakile yunkurin mayakan na Boko Haram a kokarin kaiwa ga tafkin Chadi don kafa sansani a can wanda ya kai ga gwabzawarsu a ranar 11 ga watan nan inda kaso mai yawa suka mika wuya.

Wasu majiyoyi sun bayyana cewa galibin mayakan na Boko Haram ta ISWAP ta koro daga dajin Sambisa na cikin mawuyacin hali tare da iyalansu da kaso mai yawa na kananan yara da Mata.

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Rundunar yan sanda ta yi ayyana kama wasu manyan yan siyasa

Next Post

Kotu ta yanke hukunci kisa ta hanyar rataya ga wani mutumin

Aksam Media

Aksam Media

RelatedPosts

Masarautar Kano ta daga darajar wasu Hakimai tare da nada wasu sababbi
HAUSA NEWS

by Aksam Media
March 31, 2023
0

Daga khadija Abdullahi Aliyu Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya daga Darajar wasu Hakimansa da kuma nada...

Read more
INEC ta mika shahadar lashe zabe ga zababben gwamnan jihar Kaduna

INEC ta mika shahadar lashe zabe ga zababben gwamnan jihar Kaduna

March 31, 2023
Russia ta kama wani Dan Amurka mai leken asiri

Russia ta kama wani Dan Amurka mai leken asiri

March 30, 2023
Hanya mai sauki da zaka hana sauro rayuwa a inda kake

Makaman da ake Dari-dari kar Rasha tayi amfani da su akan Ukraine yanzu ta fara

March 29, 2023
Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

March 29, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
Masarautar Kano ta daga darajar wasu Hakimai tare da nada wasu sababbi

Masarautar Kano ta daga darajar wasu Hakimai tare da nada wasu sababbi

March 31, 2023
INEC ta mika shahadar lashe zabe ga zababben gwamnan jihar Kaduna

INEC ta mika shahadar lashe zabe ga zababben gwamnan jihar Kaduna

March 31, 2023
Russia ta kama wani Dan Amurka mai leken asiri

Russia ta kama wani Dan Amurka mai leken asiri

March 30, 2023
Hanya mai sauki da zaka hana sauro rayuwa a inda kake

Hanya mai sauki da zaka hana sauro rayuwa a inda kake

March 30, 2023
  • Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Masarautar Kano ta daga darajar wasu Hakimai tare da nada wasu sababbi
HAUSA NEWS

Masarautar Kano ta daga darajar wasu Hakimai tare da nada wasu sababbi

Daga khadija Abdullahi Aliyu Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya daga Darajar wasu Hakimansa da kuma nada ...

March 31, 2023
INEC ta mika shahadar lashe zabe ga zababben gwamnan jihar Kaduna
HAUSA NEWS

INEC ta mika shahadar lashe zabe ga zababben gwamnan jihar Kaduna

Hukumar Zabe Mai Zaman Katta Ta Kasa INEC, yau tabawa zabban Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Malam Uba Sani shedar sakamako yin ...

March 31, 2023
Russia ta kama wani Dan Amurka mai leken asiri
HAUSA NEWS

Russia ta kama wani Dan Amurka mai leken asiri

An kama wani ɗan jaridan Amurka da ke aiki da jaridar Wall Street Journal a Rasha inda aka zarge shi ...

March 30, 2023
Hanya mai sauki da zaka hana sauro rayuwa a inda kake
HAUSA NEWS

Hanya mai sauki da zaka hana sauro rayuwa a inda kake

A duk lokacin da kake da bukatar ko kike da bukatar korar Sauro akwai hanya mai sauki da zaku yi ...

March 30, 2023
Makaman da ake Dari-dari kar Rasha tayi amfani da su akan Ukraine yanzu ta fara
HAUSA NEWS

Makaman da ake Dari-dari kar Rasha tayi amfani da su akan Ukraine yanzu ta fara

Rundunar sojin Rasha ta yi amfani da tsarin Tornado-G wajen harba rokoki da dama a lokaci guda kan cibiyoyin sojan ...

March 29, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz