Shugaban kasa ya dakatar da gwamnan babban bankin Najeriya.
Shugaban Kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinibu ya dakatar da gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele
Cikin wata sanarwa da ta fito daga ofishin sakataren gwamnatin tarayya ta tabbatar da dakatar da Emefiele
Sanarwar ta nan take tace daga Lokacin da aka yi ta ba’a bukatar Emefiele ya sake tunanin shiga ofishin sa