Saratun dai da hotunan ta yayi ta yawo a shafin facebook dama sauran shafukan sada zumunta tana amsa duk wata tambaya da akai mata a bangaran lissafi komai hargitsin sa.
Wakilin aksammedia isah ahmad getso yayi tattaki kafa ya kafa domin zuwa garin su saratu dan neman cikakken labarin nata a safiyar wannan rana ta talata.
Mataimaki na musamman ga shugaban kasar nigeria muhammadu buhari bashir ahmad dan asalin garin gaya ya ya dauki nauyin karatun saratu tin daga primary har zuwa jami’a