• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home HAUSA NEWS

Muddin gwamnati ta gaza daukar mataki akan abin da ya faru da yan kungiyar mu, zamu daina kai shanu kudancin kasar nan:Alhaj Mustapha Aliyu

Aksam Media by Aksam Media
July 26, 2022
in HAUSA NEWS
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

Alhaji Mustafa Ali Ya bayyana cewar yanzu haka wakilan kungiyarsu suna jihar Abiya don jin yadda lamarin yake tare da ganawa da gwamnati don biyan yan kasuwar su da lamarin ya rutsa da shanun su diyya.

Shugaban ya kuma bayyana cewar irin wannan cin zarafi da ake yiwa yan kasuwar su ba yanzu aka fara ba lokuta da dama hallaka musu yayan kungiyar su a jihohin kudancin kasarnan tare da dukiyoyin su wanda har ta sa suka yi yunkurin shiga yajin aiki na kasa Wanda sakamakon hakan gwamnati shigo ciki ta hakurkutar dasu tare da basu tabbacin baiwa yayansu wadanda lamarin ya rutsa dasu diyya Wanda har zuwa yanzu basu ga ko sisin kobo daga wajen gwamnati ba.

RelatedPosts

Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna

Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna

March 21, 2023
Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

March 21, 2023

An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna

March 21, 2023

Ya kuma kara da cewar daga bisani da suka ga gwamnati ta gaza cika musu alkawarin da ta yi musu shine Shugabancin kungiyar tare da masu ruwa da tsaki suka zagaya jihohin kudancin kasarnan da suke Kai dabbobi suka zauna da gwamnatocinsu aka kulla yarjejeniyar zaman lafiya da juna tare da baiwa yan kungiyarsu tabbacin kare musu rayukansu da dukiyoyin su.

Alhaji Mustafa Ali Ya bayyana cewar yana da yakinin yayan kungiyarsu a shirye suke su zauna lafiya da alummomin da suka tsinci kansu a ciki musamman ma kudancin kasarnan don su gudanar da kasuwacinsu cikin kwanciyar hankali,
Don haka ya san abin da ya faru a jihar Abiya ba wani abu bane Illa kabilanci tsagwaransa.

Don haka Shugaban yayi kira ga gwamnatin tarayya kan ta yi duk maiyiwuwa wajen ganin ta Samawa yayan kungiyar su kariya ta hanyar daukar matakin daya kamata tare da tabbatar da ganin cewar an biya su diyya tare kuma hukunta masu hannu a lamarin ko a wane mataki na gwamnati suke.

Mustafa Ali yace muddin gwamnati ta gaza cika musu alkawarin da ta yi musu ko ta gagara daukar matakin kariya ga yayan kungiyarsu to tabbas ba makawa Zasu daina kai kayayyakin su jihohin kudancin kasarnan har sai sun tabbata gwamnati ta tsayar da magana daya.

Daga karshe Shugaban kungiyar na kasa ya jajantawa yayan kungiyarsu wadanda lamarin ya rutsa da su inda ya basu hakuri tare da basu tabbacin cewar Shugabancin kungiyar a shirye yake wajen yin duk maiyiwuwa don kwato musu hakkokinsu ako ina a fadin kasarnan.

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Mainmartaba sarkin kano Alhaji aminu ado bayero ya ziyarci ofishin Imagireshin domin sabunta lasisin tukin sa

Next Post

Saratu garba yar asalin garin gwadayi dake karamar hukumar gaya an kai mata daukin sakata a makaranta

Aksam Media

Aksam Media

RelatedPosts

Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna
HAUSA NEWS

Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna

by Aksam Media
March 21, 2023
0

Rahotanni na nuni da cewa jam'iyun adawa da suka yi takarar gwamnan a jihar Kaduna sun yi watsi da sakamakon...

Read more
Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

March 21, 2023
An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna

An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna

March 21, 2023
Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna

Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna

March 21, 2023
Ina Zargin Wasu Abokan Sana’armu ta Fim Da Hannu wajen kone gida na da na Rarara: Baba cinedu

Ina Zargin Wasu Abokan Sana’armu ta Fim Da Hannu wajen kone gida na da na Rarara: Baba cinedu

March 20, 2023
Yanzu-yanzu INEC ta sanar da Sanata  Uba Sani  a matsayin wanda ya ci zabe a jihar Kaduna

Yanzu-yanzu INEC ta sanar da Sanata Uba Sani a matsayin wanda ya ci zabe a jihar Kaduna

March 20, 2023
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

February 11, 2023
INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

1
Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna

Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna

March 21, 2023
Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

March 21, 2023
An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna

An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna

March 21, 2023
Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna

Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna

March 21, 2023
  • Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu an kama wani Dan Majalisa dauke da makuden kudaden waje

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna
HAUSA NEWS

Jam’iyun adawa sunyi watsi da sakamakon zaben jihar Kaduna

Rahotanni na nuni da cewa jam'iyun adawa da suka yi takarar gwamnan a jihar Kaduna sun yi watsi da sakamakon ...

March 21, 2023
Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina
HAUSA NEWS

Jam’iyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar katsina

Dan takarar gwamnan jihar katsina  na babbar jam'iyyar hamayya ta PDP, a zaben da ya gabata, Sanata Yakubu Lado Dan ...

March 21, 2023
An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna
HAUSA NEWS

An Sami mamakon ruwan sama karo na farko a bana a garin Kaduna

Daga Hassan Umar Gwammaja A dare jiya an samu mamakon ruwan sama mai karfi (Na farko a jihar Kaduna) wanda ...

March 21, 2023
Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna
HAUSA NEWS

Ganduje ya dage dokar hana fita da aka ayyana ta jiya kafin bayyana wanda ya lashe zaben gwamna

Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cire dokar hana fita da ta kakabawa al'ummar jihar a jiya bayan ayyana Abba kabir ...

March 21, 2023
Ina Zargin Wasu Abokan Sana’armu ta Fim Da Hannu wajen kone gida na da na Rarara: Baba cinedu
HAUSA NEWS

Ina Zargin Wasu Abokan Sana’armu ta Fim Da Hannu wajen kone gida na da na Rarara: Baba cinedu

Shahararren jarumi kumaawaki a masana'antar Kannywood Baba Chinedu yace "An Sacè Mun Kaya Na Sama Da Milyan Gòma A Lokacin ...

March 20, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz