Amadadin Shugaban Darikar Kadiriyya Na Afrika, Sheikh Dakta Karibullah Dakta Muhammad Nasir Kabara (Amirul Ansar)
Tare Da Hadaratul Darikatul Janna Gwammaja
Suna farin cikin gyyatar ‘yan uwa Muhammadawa, Kadirawa, Nasirawa,
Zuwa wajen hallarar sallah, wacce aka saba yi duk shekara, karo na 21
Wanda za’a gudana kamar haka:
Rana: Asabar 29/04/2023
Da misalin karfe: 11:00 Na Safe zuwa 6:30 Na Yamma
Za’a gabatar da hallarar A Gwammaja Layin Abdullahi Maikusa
R.V.S.P: 08067754543