An kira al’umma su bawa jam’an Tsaron Hukumar Wanzar Da Zaman Lafiya Ta Kasa (Peace Corp) Tare da saurar jami’in tsaron dake fadin kasar nan hadin kai, domin samun dauwawamin zaman lafiya a kasa baki daya
Kira ya fitone daga bakin Kwammada hukumar na jihar Kano, Ambasada Salisu Bala Suleiman a ya yin gabatar da hallarar sallar Edil karamar, a cikin birin kano