Sakataren gwamnatin Kano ya fadi dalilan rushe shataletalen gidan Gwamnati

Sakataren Gwamnatin Kano Dr. Abdullahi Baffa Bichi ya ce sun rushe shatale-talen gidan Gwamnati ne saboda dalilan tsaro sannan a samansa an saka alamar Gicciye wato Cross.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments