Yayin da tsadar man fetur ke kara jawo matsala a kasar nan, gwamnatin Edo ta kara sa’o’in daukar karatun firamare a fadin jihar da sa’a daya
Sai kuma sa’o’i biyu ga kananan makarantun sakandare domin cimma tsarin darussan tare da sanya jadawalin ranakun Alhamis da Juma’a zuwa ranakun Litinin, Talata da Laraba
Gwamnatin ta ga dacewar yin hakan ne domin rage radadin tsadar Man fetur ga talakawa.