Shugaban Kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinibu ya bayyana cewa gwamnatin sa zata fara aiwatar da kudurin ta na bayar da rancen kudin makaranta ga Dalibai nan da watan Satumba da Disambar
Tinibu yace hakan na daga cikin kudurorin sa da yayi alkawarin tin a lokacin da yake yakin neman zabe.
Kazalika yace dalibai zasu Sami rancen a kowacce makaranta suke ba wai sai a makarantun gwamnati ba