Abin da wata tsohuwa mai shekaru 142 ta bayyana akan shugabannin da suka shude

Wannan itace BAKUWA WAKILI Mai Shekaru 147 a Duniya, tareda ‘Danta Nafarko Mai Shekaru 102 a Duniya, wadanda suke zaune a wani kauye da ake kiransa da suna UCHIRI a Karamar Hukumar FAKAI Dake jihar KEBBI.

Wannan Matar tana da ‘ya’ya 12, Jikoki 66, tattaba-kunni 392. Sannan ‘Danta Nafarko Yanada Shekaru 102 a Duniya, Kuma a lokacin da akayiwa SARDAUNA Juyin Mulki tanada Shekaru 77 dayin Aure, sannan tace tun tana da Shekaru Goma (10) da haifuwa/aihuwa aka yimata Aure.

Bayan haka BAKUWA WAKILI Tace har yanzu Babu abun Dake damunta face matsalar ciwon Sayu/kafafu, Wanda bincike yanuna cewa ita BAKUWA da ‘Danta Nafarko suna tafiyane tareda Sanda saboda Dogara…. Allah kaimana qarko da tsawon Rai.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments