Rukunin farko na mahajjatan alhazan jihar Kano sun suma tashi a yau Litini 05/06/2023
Mahajjatan sun fitune daga kananan hukuminin: Bebeji da Garin Malam da Doguwa da kuma Tuwan Wada
Dayake dabatar da jawabi a filin sauka da tashin jiragan sama na Malam Aminu Kano, gwamnan jihar Kano Engr Abba Kabeer Aliyu ya ja hankalin alhazan da su zama jakadu na gari sannan kuma su yiwa kasa addu’a da jihar Kano