Amadadin Iyalan Alhaji Alhassan Salihu Mai Agogo, ta hannun Hajiya Bilkisu Alhassan Salihu, suna mika sakon bangajiya da dinbin godiyarsu ga duk kan ‘yan uwa da abokan arziki, da fatan kuwa ya kuma gidansa lafiya, mun gode!
Allah (SWA) Yabar zumunci Allahumma Amin Summa Amin Amin.
Subscribe
Login
0 Comments
Oldest