Kafin shiga gundarin labari wannan bawan Allah yana NEMAN TATTMAKO!!!
Sunan sa Isma’ila Umar Dumkeke, haifaffan kasar Ghana ne wanda ya kwashi shekarau 47 ya na zaune a Unguwar Tudun Murtala dake Karamar Hukumar Nassarawa a Jihar Kano yana naiman bayin Allah ku taimakamasa da kudin Mota zuwa kasarsa ta haihuwa Ghana
Yace tun bayyan rasuwar mai gidansa da yake mota ya shiga wani hali don haka yake naiman al’umma da su taimaka masa ya koma kasar sa ta gado
An bayyana al’ummar kasannan su baiwa Sabowar Gwamnatin Bola Ahmad Tinubu goyan baya domin samawa al’ummar kasa ababan more rayauwa
Sakatar Kungiyar All Nigeria Tinubu And Kashim Progress Reshin Jihar Kaduna Alhaji Bala Baban Ya’u ne ya bayyana hakan a wani taron manaima labarai da ya ke rawo a cikin garin Kaduna
Ya kuma kara dace, kungiyar ta yabawa Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu da ya dauko mataimakin shi matashi mai jini a jika, don haka sunsan zaben mataimakin waro Sanata Kashim Shatima zai kulla da al’amuran matasan kasar nan.