Nigeria zata iya rabewa bayan zaben 2023:Obasanjo

Daga Walid Hari.

Tsohon Shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo yayi gargadin cewa zaben 2023 biyu cikin Daya kodai Najeriya taci gaba da kasancewa kasa Daya ko Kuma ta rabe gida biyu.

Yayi gargadin ne lokacin da yake karbar bakuncin shugaban kungiyar kiristoci ta kasa a Abeokuta.

Abun tambayar shine.

Meyasa shugabanni basa iya hango kurkurai sai bayan sun bar mulki ?

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments