Siyasa na ci gaba daukar salo bayan dawowar Asiwaju Bola Ahmed Tinubu daga kasar waje a wannan makon
Shugabannin APC da wasu kusoshi a majalisa da masu neman takarar shugabancin majalisar sun ziyarci gidan Bola Ahmed Tinubu
Sanata Barau Jirgin I maliya da Godswill Akpabio da za su kara a majalisar dattawa dukan su sun gana da shugaban mai jiran gado