Alhazan Najeriya da suka gudanar da aikin Hajjin bana za su fara dawowa zuwa gida Najeriya bayan kammala aikin Hajjin bana
Alhazan sama da mutum 95,000 za su fara dawowa gida Najeriya daga Saudi Arabia a ranar Talata, hudu ga watan Yuli
Kowane mahajjaci an shirya zai kwashe kwanaki 40 a ƙasa mai tsarki, inda za a fara dawo da Alhazan da suka fara isa Saudiyya