Tsohuwar Ministar kudi a zamanin gwamnatin Buhari, Zainab Shamsuna Ahmed za ta zama babbar Darekta mai iko a bankin Duniya da ke kasar Amurka
Tsohuwar Ministar za tayi aiki tare da tsohuwar Ministar kasar Afrika ta Kudu, Ayanda Dlondlo
Kafin samun wannan matsayi, Zainab Ahmed ta yi shekaru fiye da bakwai ta na kan kujerar Minista