Jaruma a masana’antar Kannywood Fati Washa na cigaba da karbar martani daga abokai da magoya bayan ta bayan dora wata daukar hoto da ta yi a shafin ta na Twitter
Jarumar a cikin harshen mutanen yamma wato turanci ta rubuta “I’m tired of been sinflw Pls who can marry me?” Inda karara ta nuna gajiyawar ta da halin kadaitakar rashin mai killace ta da sunan miji da mata.
Sai dai bayan bayyana halin da take ciki wasu daga cikin abokai da mabiya sun came wajan yi mata martani kamar yadda kuke gani a kasa
.