Yan bindiga sun yi awon gaba da wasu mata yan kwallo a Bennin City
Rahotanni na nuni da cewa anyi awon gaba da yan wasanne a garin Uronigbe dake karamar Hukumar Orhionmwon iyakar Edo da jihar Delta.
Kawo Yanzu majiyar mu ta sheda mana cewa yan bindigar sun bukaci Naira Miliyon biyar Dan fansar Kowacce daga cikin yan wasan