Matashinan mai suna Yusuf Umar Haske, wadda ya yi tattaki daga garin Askiya a Karamar Hukumar Kubau, Jihar Kaduna
Domin nuna farin cikin da kuma soyayyarsa ga zabin Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Malam Uba Sani bisa nasarar lashe zaben Gwamnan Jihar Kaduna
Ya karaso cikin garin Kaduna