Matashin da ya yo tattaki daga Garin Daura zuwa Kano Domin taya Abba Gida Gida Murnar Lashe Zabe ya wuto Danbatta

Daga ISHAQ ISMAIL ALIYU

Mtashi mai Suna Ibrahim Lawal Dan Sitta wanda akafi sani da Lawal Dan Daura mai kimanin shekaru 23 mazaunin Unguwar Santara dake garin Daura dake jihar Katsina yafara tafiyar ne da kafa daga Garin Daura zuwa Kano domin taya zababben Gomnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusif Abba Gida Gida yanayin tattaki domin taya shi murnar lashe zaben azantawar sa da Wakilinmu Ishaq Ismail Aliyu ya sheda masa cewa yayi Alkawarin ne idan Abba yaci zabe zayi tafiyar kasa tun daga garin Daura har zuwa Kano Kawo yanzu tafiyar tasa tayi nisa domin har yazo garin Danbatta ta jihar kano wannan dai ba sabon abu bane domin kuwa ko shekarun baya akan sami wasu nayin alkawarin idan wani yaci zabe zasu tafiyar kafa da zarar yaci zabe sukancika alkawarin

Anan saidai muce Allah yakawo sa Lafiya

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments