• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home General News

Mashashsharar tattalin arziki yasa kasar Ghana neman tallafi daga Asusun bada lamuni na Duniya

Aksam Media by Aksam Media
July 26, 2022
in General News
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

Ministan harkokin kudi na kasar Ghana, Ken Ofori-Atta, ya gabatar da bitar kasafin kudin tsakiyar shekarar 2022 ga majalisar dokokin kasar, kamar yadda Dokar Kuɗin Jama’a ta shekarar 2016 (Doka ta 921) ta tanada.

Ministan ya bayyana matsyin tattalin arziki na gwamnati da karin kiyasi na shekarar 2022 da kuma yadda gwamnati ke kokarin magance matsalolin da suka shafi tattalin arzikin da kasar ke fuskanta kwanan nan. Haka kuma a karon farko, Ministan ya yi bayanin hukuncin da gwamnati ta dauka na neman tallafin asusun lamuni na kasa da kasa.

RelatedPosts

INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
China ta shirya Yantra wasu kasashen Africa wajen shigar da kayayyakin su kasar ta

China na shirin fadada damar ta na sakan hannayen jari daga kega

February 22, 2023

Hukumar hisbah ta jihar kano ta yabawa masarautar gaya bisa

February 16, 2023

Ministan ya bayyana dalilin da ya sa gwamnati ta dauki matakin neman tallafin asusun lamuni na kasa da kasa ko IMF a takaice, wanda ya ce wani ma’auni ne na gajeren lokaci, domin duk da abin da “muka kaddara a baya, na wani dan gajeren lokaci domin tallafa wa daidaiton biyan kudadenmu ne. Amma, a dogon zango kuma abin da muke bukata shi ne babban sauyi a tsarin tattalin arzikinmu.

Ya ce, ababen takaici da suka auku a duniya, shekaru biyu da suka wuce na bayyana annobar covid 19 da yakin Rasha da Ukraine suka kawo sauyi a shirye-shiryensu.

Masu amfani da babbar hanyar Accra zuwa Tema za su fara biyan kudade bayan an kammala ayyukan fadada hanyar. Ministan ya ce za a yi amfani da kudaden wajen biyan masu ba da lamuni da samun kudaden shiga. Kuma, gwamnati ba za ta soke tsarin nan na ilmin babban sakandare kyauta ba. Kamar yadda ministan yace, “Ya zuwa yanzu, gwamnati ta kashe kudi dala biliyan 5.3 a shirin, kuma wadanda suka ci gajiyar sun kai kimanin yara miliyan 1.26 a fadin kasar.

Sai dai marasa rinjaye sun sanarwa manema labarai bayan kammala jawabin ministan cewa wannan bitar kasafin kudin ba zai tabuka komai ba domin tattalin arzikin Ghana ba ya hannun da ya dace. Casiel Ato Forson, mamban kwamitin harkokin a majalisar dokoki ne ya yi Magana a madadin marasa rinjayen. Yace, gwamnati ta sa Bankin Ghana ta buga kudi GHC biliyan 22 ba da sanin majalisar dokoki ba, wanda ya sa hauhawan tsadar kaya da ake fama da shi.

Su kuma a nasu bangaren, masu rinjaye a majalisar dokoki, wanda mataimakin shugaban masu rinjayen majalisa, Hon. Afenyo Markins ya yi Magana a madadinsu suka ce, gwamnatin NPP ta cika duk alkawuran da dauka, kuma gwamnati ba ta saka wani haraji ga jama’a ba tunda ta hau gwamnati sai harajin e-levy.

Masanin tattalin arziki, Hamza Adam Attijjany da yake fashin baki ga manema labarai yace ya kamata gwamanti ta yi bayani kan basussukan da ake bin Ghana, kuma yarjejeniyar da Ghana za ta shiga da IMF na dala biliyan 2; yaushe za a samu wadannan kudaden? Sannan kuma ya shawarci gwamnati da ta soke ilmin babban sakandare kyauta ko kuma ta rage wasu nauyin dake kanta.

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Crown University International ta kasar Amurka, ta aminta da nagartar Falakin Shinkafi Ambasada Yunus Yusuf Hamza,.

Next Post

Wasu batagari daga jihohin Katsina da Zamfara sun shiga komar jamian KAROTA a Jihar Kano

Aksam Media

Aksam Media

RelatedPosts

INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi
General News

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

by Aksam Media
March 19, 2023
0

001 RANO LG NNPP=18,040✅ APC=17,090 002 ROGGO LG NNPP=18,211✅ APC=11,007 003 MINJIBIR LG NNPP=17,400✅ APC=15,472 004 UNGOGO LG NNPP=34,500✅ APC=15,688...

Read more
China ta shirya Yantra wasu kasashen Africa wajen shigar da kayayyakin su kasar ta

China na shirin fadada damar ta na sakan hannayen jari daga kega

February 22, 2023
Hukumar hisbah ta jihar kano ta yabawa masarautar gaya bisa

Hukumar hisbah ta jihar kano ta yabawa masarautar gaya bisa

February 16, 2023
China ta tura maaikatan jinya duba 30 zuwa kasashe….

China ta tura maaikatan jinya duba 30 zuwa kasashe….

February 14, 2023
Ministoti na zargin jam’iyun adawa da tade Buhari akan magance rikicin kuɗi

Ministoti na zargin jam’iyun adawa da tade Buhari akan magance rikicin kuɗi

February 7, 2023

Top Nigerian Newspapers briefing

December 24, 2022
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

March 29, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

1
Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
Dalilin da yasa Breaker yace Babu wata alaƙar soyayya tsakanin sa da Rukayya

Dalilin da yasa Breaker yace Babu wata alaƙar soyayya tsakanin sa da Rukayya

April 1, 2023
Bayan karbar kaddamar faduwa da Gawuna yayi APC ta garzaya kotu

Bayan karbar kaddamar faduwa da Gawuna yayi APC ta garzaya kotu

April 1, 2023
Masarautar Kano ta daga darajar wasu Hakimai tare da nada wasu sababbi

Masarautar Kano ta daga darajar wasu Hakimai tare da nada wasu sababbi

March 31, 2023
INEC ta mika shahadar lashe zabe ga zababben gwamnan jihar Kaduna

INEC ta mika shahadar lashe zabe ga zababben gwamnan jihar Kaduna

March 31, 2023
  • Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Dalilin da yasa Breaker yace Babu wata alaƙar soyayya tsakanin sa da Rukayya
HAUSA NEWS

Dalilin da yasa Breaker yace Babu wata alaƙar soyayya tsakanin sa da Rukayya

Fitaccen mawakin nan da ke sharafi a wannan zamani, Hamisu Breaker ya musanta zargin da ake yi na cewa shi ...

April 1, 2023
Bayan karbar kaddamar faduwa da Gawuna yayi APC ta garzaya kotu
HAUSA NEWS

Bayan karbar kaddamar faduwa da Gawuna yayi APC ta garzaya kotu

Babbar Jam’iyar adawa a Kano APC ta bayyana shirin ta na zuwa kotu domin kalubalantar sakamakon zaben da hukumar zabe ...

April 1, 2023
Masarautar Kano ta daga darajar wasu Hakimai tare da nada wasu sababbi
HAUSA NEWS

Masarautar Kano ta daga darajar wasu Hakimai tare da nada wasu sababbi

Daga khadija Abdullahi Aliyu Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya daga Darajar wasu Hakimansa da kuma nada ...

March 31, 2023
INEC ta mika shahadar lashe zabe ga zababben gwamnan jihar Kaduna
HAUSA NEWS

INEC ta mika shahadar lashe zabe ga zababben gwamnan jihar Kaduna

Hukumar Zabe Mai Zaman Katta Ta Kasa INEC, yau tabawa zabban Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Malam Uba Sani shedar sakamako yin ...

March 31, 2023
Russia ta kama wani Dan Amurka mai leken asiri
HAUSA NEWS

Russia ta kama wani Dan Amurka mai leken asiri

An kama wani ɗan jaridan Amurka da ke aiki da jaridar Wall Street Journal a Rasha inda aka zarge shi ...

March 30, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz