A safiyar ranar litinin dinnan ne mai martaba sarkin kano Alhaji aminu ado bayero yakai wannan ziyara ne ofishin hukumar kula da shige da fice ta kasa domin sabunta lasisin sa na tuki.
Daga wakilin aksammedia B.imam
Mai martaban ya samu tarba daga shugabannin hukumar tare da aiwatar masa da wannan lasisi nan take
.mai mai martaban ya aiwatar da hakan ne domin nuni ga al’umma yan kasa dasu dinga bin doka sau da kafa kada wai kodan kai kana jin kai kani ne ya hana ka mallaka ko sabunta naka lasisin.