Kwankwaso ya karbi bakuncin babban limamin masallacin Abuja

Yanzu-Yanzu: Jagoran jamiyyar NNPP na kasa mai girma Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya karbi ziyarar babban limamin National Mosque Dake Abuja, Sheikh Ibrahim Maqari, a gidansa Maitama dake Abuja.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments