Kwamandan Hisbah ya yabawa gwamnatin Kano bayan daga likafar masallacin hukumar zuwa na Juma’a

Daga Jamila Sulaiman Aliyu

Hukumar hisbah ta jihar Kano ta fara gudanar da sallar juma,ah a masallacin da aka daga darajarsa daga kamsussalawati zuwa na Juma’a.

kwamandan hukumar sheik Haroon muhd sani ibn sina ya yaba da kokarin gwamnatin jihar Kano bisa jagorantar bude masallacin wanda mataimakin gwamnan Dr Nasiru Yusuf Gawuna ya wakilci gwamna ganduje a yayin bude masallacin Babban bako Mai jawabi farfesa umar sani fagge ya kawo hadisai masu yawa da suke da dangantaka da falalar sallar ta juma’ah wadanda suka hada da girman ladan da ake samu sakamakon zaman mutun farkon wanda aka bude masallaci dashi har yayi bayanin za,a ci gaba da rubuta masa lada ,farfesan yayi kiraga shugabanni dasu ji tausayin na kasa dasu suna da lada Mai girma a wajen mahalicci

  1. Kazalika kwamandan ya yabawa kwamishinonin shari’a da na zakka tare da mika godiya gamai masaukin baki shugaban karamar hukumar binni honarabil Fa,izu Alfindiki da sauran mahalatta.
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments