Kafin shiga gundarin labari wannan bawan Allah yana NEMAN TATTMAKO!!!
Sunan sa Isma’ila Umar Dumkeke, haifaffan kasar Ghana ne wanda ya kwashi shekarau 47 ya na zaune a Unguwar Tudun Murtala dake Karamar Hukumar Nassarawa a Jihar Kano yana naiman bayin Allah ku taimakamasa da kudin Mota zuwa kasarsa ta haihuwa Ghana
Yace tun bayyan rasuwar mai gidansa da yake mota ya shiga wani hali don haka yake naiman al’umma da su taimaka masa ya koma kasar sa ta gado