Kasar Sin ta bugi kirjin bunkasa tattalin arzikin Duniya

Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar China,  Mao Ning, ta gabatar da jerin  gudummawar da kasar China ta bayar domin  bunkasar tattalin arzikin duniya a cikin shekaru 10 da suka gabata,

Ning ta bayyana hakan ne a lokacin  wani taron manema labarai da aka saba gudanarwa a Lahadin da tagabata.

Ta bayyana cewa, kasar Sin za ta kara ba da gudummawa wajen samun ci gaban tattalin arzikin duniya mai karfi, da dorewar  daidaito da wanda zai shafi duniya baki daya.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments