Dan Wasan kasar zambia da Brighton and Wolve dake buga ajin Premier league na ingila Enock Mwepu mai shekaru 24 da haihuwa a duniya ya rataye takalmansa daga buga tamola sakamakon gwajin lafiyar da likitoci sukai masa wanda ya nuna ya samu matsala daga bugun zuciyarsa, wanda hakan ya tirsasahi hakura da wasan tamola.
Daga Walid Hari.