Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana shirin sa na kokawa kasar Niger da zama dazarar ya mika mulki ga sabuwar gwamnatin jam’iyyar su.
Shugaban ya bayyana hakan ne a jawabin sa na barka da Salla da ya gudanar a jiya Juma’a
A cewar Buhari idan mutanen garin su Daura suka nunaasa tsangwama to babu shakka kasar Niger zai koma da zama
A iya cewa shugaba Buhari ya sha jinin jikin sa ne duba da yadda yasa aka rika kashe mutanen garin nasu ne masu neman na halal din su.