Shugaban kasar India Narendra Modi ya mika sakon taya murna ga Musulman kasar sa da na fadin Duniya baki daya
Kazalika yayi addu’ar Allah ya kara wa al’ummar kasar sa ta India lafiya da arziki.
Shugaban ya wallafa sakon nasa ne a shafinsa na Twitter