Karya dokar tuki kotu ta ci tarar Firaministan Birtaniya

An ci tarar Firaministan Birtaniya, Rishi Sunak saboda rashin sanya damarar kujerar mota wato (seatbelt) a cikin mota, kuma tuni ya amince cewa, zai biya tarar wadda ka iya kai wa Pam 500 idan aka daukaka batun zuwa kotu.
Koda yake ya bada hakuri game da karya doka.

Ya mahukunta ke ladabtar da masu rike da madafun iko a kasashenku idan sun karya doka?
Hoto: AP

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments