A tarihi, an samu saɓani a lokuta da dama kan adadin ministocin da ya dace kowace jiha ta samu, amma kundin tsarin mulkin ya ambaci cewa “aƙalla guda ɗaya daga kowace jiha.”
Bisa la’akari da wannan tanadi, mun tattaro muku jerin sunayen ministocin da kuma jihohinsu, ga su kamar haka;
1. Abubakar Momoh (Edo)
2. Yusuf Maitama Tuggar (Bauchi)
3. Ahmad Dangiwa (Katsina)
4. Hanatu Musawa (Katsina
5. Uche Nnaji (Enugu)
6. Betta Edu (Cross River)
7. Doris Uzoka (Imo)
8. David Umahi (Ebonyi)
9. Nyesom Wike (Rivers)
10. Mohamed Badaru (Jigawa)
11. Nasir El-Rufai (Kaduna)
12. Ekperikpe Ekpo (Akwa Ibom)
13. Nkiru Onyejiocha (Abia)
14. Olubunmi Tunji-Ojo (Ondo)
15. Stella Okotete (Delta)
16. Uju Ohaneye (Anambra)
17. Bello Mohammed Goronyo (Sokoto)
18. Dele Alake (Ekiti)
19. Lateef Fagbemi (Kwara)
20. Mohammed Idris (Niger)
21. Olawale Edun (Ogun)
22. Adebayo Adelabu (Oyo)
23. Imaan Sulaiman-Ibrahim (Nasarawa)
24. Ali Pate (Bauchi)
25. Joseph Utsev (Benue)
26. Abubakar Kyari (Borno)
27. John Enoh (Cross River)
28. Sani Abubakar Danladi (Taraba)