Jama’a da dama suna ci gaba da yin murna tare da adduar Allah ya maimaita mana babbar sallah da ta gabata.
Daga B. Imam
Wasu daga cikin wadanda muka zanta da su sun bayyana yadda suka gabatar da shagulgulan sallar ta su.
Shuaibu yahya Ahmad Indabawa yayi adduar Allah ya karbi ibadun da musulmai suka gabatar a wannan lokaci