INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta tabbatar da sake kada kuri’u a wasu akwatina tara dake karamar hukumar Ajakuta ta jihar Kogi.

Shugaban sashin wayar da kan masu kada kuri’u na hukumar Alhaji Haliru Sule,shine ya tabbatar da hakan a zantawar sa da kamfanin dillancin labarai na kasa NAN

Yace sake zaben zai gudana a kauyen Ganaja dake karamar hukumar Ajakuta a yau Lahadi 26-02-2023

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments