Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo yace Nan gaba kadan zai kaddamar da takarar sa ta neman shugabancin Kasar Nan.
Osinbajo ya bayyana hakan ne ta bakin Mai taimaka Masa a fannin kafafen sadarwa Laulu Akande a zantawar sa da manema labarai.
Akande yace kawo yanzu Osinbajo ya kammala shirye-shiryenbda ya kamata yayi Kuma zai bayyana takarar tasa bada jimawa ba.
Ya Kara da cewa akwai alamu na samun nasara a cikin tafiyar ta Osinbajo duba da anzabe shi a Mataimakin shugaban kasa tsawon shekaru takwas.
Editor Hassan Umar Gwammaja