Babbar kotun tarayya dake zamanta a birnin kano ta nemi hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC da ta dakatar da shirin ta na bincikar tsohon gwamnan jihar Kano Dacta Abdullahi Umar Ganduje.
Kotun ta nemi Dakatarwar ne a wani jawabi da ta rabawa manema labarai a birnin kano
A jawabin da ya fito ta hannun tsohon alkalin alkalai na jihar Kano M A Lawan ya ce hukumar EFCC bata da hurumin bincike a kan lamarin da tuni yana gaban Majalisar jiha