Gwamnatin tarayyar Najeriya ta hannun hukumar ba da agajin gaggawa ta kasa NEMA ta ci gaba da rabon kayayyakin tallafi ga daruruwan mutanen da suka gamu da ibtilain ambaliyar ruwa a jihar Kano.
Kayayyakin da aka rabar sun kunshi kayan abinci da na gini.