Gwamnan jihar Kano, Engr Abba Kabir Yusuf ya bada umarnin fara gudanar da aikin rushe guraren al’ummar jihar Kano da aka cefanar a gwamnatin da ta shude bisa son zuciya.
Gwamnan ya fara rusau din ne da wasu gine-gine uku masu dauke da shaguna 90 dake race course a Unguwar Nasarawa GRA.
Rusau din kamar yadda jaridar solace bace ta rubuto tace ya fara ne da misalin karfe 2 : 00 na Daren da ya gabata.ho