Gwamna Abba Kabir ya magantu bayan ziyartar rukunin gidajen kwankwasiya

Gwamnan jihar kano Engr.Abba Kabir Yusuf ya ziyarci rukunin gidajen dake kantitin Zaria road Wanda akafi sani da kwakwansiya city

A yayin ziyar Engr. Abba Kabir Yusuf ya dubs yanayin gine-ginan rukunin gidajen tare da Bada tabbacin farfado martabar rukunin gidajen tare da Bada umarnin duk Wani dake cikin gidajen ya tashi nan Bada dadewa ba

Gwamnan ya Kuma bada ummarni ga hukumar nan ta kula da ingancin kayan masarufi ta kasa wacce take cikin daya daga cikin gidajen da ta tashi cikin gaggawa domin gwamnati na bukatar ginin domin ingantashi

Wakinlin aksammedia dake fadar Gwamnatin jihar Kano Adamu Dabo ya bamu labarin cewa a yayin ziyar rukunin gidajen ayarin Gwamnan na tare da shugaban ma’aikatan gidan gwamnati Alh.wada sagagi da shugaban hukumar Knupda arc.ibrahim yakub

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments