Shugaban kasar Türkiye rasif Tayyip Erdogan ya koka da kakkarfar girgizar kasar da ta afku a kasar sa inda ya kira ta da mafi karfi a cikin karni nan da muke ciki.
Girgizar kasar mai karfin 7.7 da ta afku a kasar Turkiyya ta halaka fiye da mutane 1000.
Girgizar kasar ta hada Turkey da wani yanki na Syria a yau Litinin da ta hada da wasu yankuna dake dauke da danyen mai.