Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani na tarayyar Nageriya Farfesa Malam Isa Ali Pantami ya bayyana yadda shirin sa na hada layikan waya da NIN number ya Sami nasara.
Farfesan ya bayyana hakan ne a shafinsa na Twitter
Yace zuwa ranar 25 ga watan Mayu na shekarar 2023 shirin nasa ya Sami nasara dari bisa dari ta inda aka yi wa mutane fiye da miliyan 100