EFCC ta cika hanu da wasu Yan yahoo 31

Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta sanar da kama wasu matasa 31 bisa zargin su da laifin datsar kudaden al’umma ta yanar gizo wanda aka fi Sani da Yahoo Boys.

Hukumar ta bayyana suna yan su kuma duka sun fito ne daga kudancin kasarnan.

Kazalika ta sanar da kadarorin da aka samu daga Gare su wanda suka hada da makudan kudade da man yan motoci da wasu  Kuma  kadarori masu train yawa

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments