WASU DALILAI DAKE DA ALAQA DA RASHIN HAIHUWA GA MATA ;
1. Ganin Damar ALLAH buwayi (Jarrabawa)
2. Idan mace mai kalan jini O- (negetive) ta auri namiji mai O+ (positive)
3. Idan tukunyar sinadarin follicle stimulating hormone na mace mai kalan jini yawuce layin 12 (based line level)
4. Idan cutukan sanyi kamar su syphilis, gonorrhea, suka dade ajikin ‘ya mace.
5. Idan mace ta dade batayi aure ba, misali sama da 30years.
6. Idan mace ta nacewa yawan anfani da dubarun tazarar iyali na zamani (modern family planning methods) tun batayi aure ba.
7. Yawan anfani da bandaki mara tsafta da rashin kula da tsaftar gabanta yadda yadace.
8. Yawan amfani da magunguna ko na asibiti ko na gargajiya batare da shawarar masanaba.