Fa’idodin shan ruwa akai-akai ga maaurata

A binciken da masana kiwon lafiya suka baiyya na a shekarar 2018 watan goma sha ɗaya sun baiyyana cewa.

Shan wadataccen ruwa na da amfani ga ‘ya mace musamman in yazamo tana shan sa akai akai domin yana kara ma mace taushi da santi wanda ko da batasha magani ba, zata ji tana da santsi kuma hakan zai hana ta jin zafi yayin mu’amulla da megida.

Sannan kuma a samu mace na shan ruwa akai akai yana tai makawa matuƙa wajan haɓɓaka sha’awar mace.

Taya ya ruwa ya ke haɓɓaka lafiyar mutum wajen jin sha’awa da kuma tai maka masa wajan samun gamsu wa a fannin jima’i?

Jinin dan adam yana saƙin wani sinadari da ake kira da stree_hormone a likitance dalilin da ke saka jiki ya saki wannan sinadarin shine in namiji ko mace suna da karan cin ruwa ajikin su, dehydration sai jiki ya saki wannan sinadarin sai ya zama sha’awa ta yi ƙasa koma ta ɗauke.

Amman abin farin cikin anan shine abinda ake buƙata kafin kara adadin shan ruwa akwai bukatar ganin masana harkar lafiya domin dora ku akan adadin da ya dace

Da zarar shan ruwan ya ƙaru mutum zai ji kuzari da kuma ƙaimi wajan gudanar da ayyuka na yau da kullum da kuma samun ƙaruwar sha’awa

it_could_ramp_up_your_libido uwa uba kuma ruwan na tai makawa mutum ya kawo sperm da yawa a lokacin da yazo kawowa releasing.

Maza shan ruwa na da amfani kafin azo saduwa da iyali ba wai kawai yana ƙara ma kuzari ba ne wajan gamsar wa yana yaƙara maka adadin maniyin Sperm da za ka kawo.

Sannan yana tai maka wa wajan pre_ejaculation ma’ana ruwan na tai maka wa maza wajan fitar ruwan dake bita kafin zuwan Sperm ko fara wasu ayyuka kafin saduwa da iyali Naziyi.

Wannan maziyin natural lubrication da yake taimakawa wajan hanyar data ke ɗauko sperm da kuma sauƙaƙa wajan sarrafa wani Acidity da zai kashe ko lalata Sperm ɗin namiji.

Maza a sha ruwa domin shan ruwa domin  shan ruwa yana ƙara taimakawa wajan zagayawa jini ƙaran cin ruwa ajikin dan adam kan ƙaran ta zuwan jini, da kuma #red_blood_cells da kuma #plasma.

Hakan kuma zai hana al’aurar namiji miƙewa yadda ta kamata ace tamike lokacin bukatar iyali.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments