Kamar yadda Al’ummar jihar kano suke sane da cewar a dukkanin rana masarautar kano na karbar baki da Al’umma daga ciki da wajan kasar nan
A safiyar wannan rana Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero Ya karbi Bakunchin Shugaban Hukumar Kula da Nemo Yaran Da Basa Zuwa Makaranta ( SOCIETY AGAINST BARRIES FOR DIVERSITY AND INCLUSION )
Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero Ya karbi Bakunchin Kungiyar Musulmin Nigeria Masu Hidimar Kasa ( Nigerian Muslim Cooper’s Association Kano Chapter )
Da Sauran Baki daka Gurare Daban daban